19 Oktoba 2025 - 09:33
Source: ABNA24
Masallacin Da Ya Zama Mafaka Ga Marasa Gida Bayan An Rusa Shi + Bidiyo A Gaza

Iyalai da dama da suka rasa matsugunansu suna kwana a cikin rushasshen wannan masallaci; wanda a da ya kasance wurin ibada a yanzu ya zama mafaka ga marasa matsuguni.

Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na na Ahlul Baiti (AS) – ABNA– ya habarta cewa: Masallacin Al-Shafi'i da ke unguwar Al-Zaytoun da ke birnin Gaza (a arewacin zirin Gaza), a yanzu ya zama mafaka ga daruruwan 'yan gudun hijirar Palasdinawa bayan hare-haren da Isra'ila ta kai musu akai-akai tare da lalata su gaba daya.

Iyalai da dama da suka rasa matsugunansu suna kwana a cikin rushasshen wannan masallaci; wanda a da ya kasance wurin ibada a yanzu ya zama mafaka ga marasa matsuguni.

Your Comment

You are replying to: .
captcha